Tehran (IQNA) A yayin da yake ishara da halartar kasashe 58 a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Masar, ministan ma'aikatar kula da kyauta ta kasar Masar ya bayyana shirin gudanar da bikin karrama wadanda suka lashe gasar a daren 27 ga watan Ramadan na shekara mai zuwa.
Lambar Labari: 3488579 Ranar Watsawa : 2023/01/30